Luke 20:45 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda dukan mutane suna cikin sauraronsa, sai Yesu ya ce wa almajiransa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَغَيَ وَ أَلْمَجِرَنْسَ أَغَبَنْ مُتَنٜىٰ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce wa almajiransa a gaban dukan jama'a,