Luke 20:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka yi shawara da junansu, suka ce, “In muka ce, ‘Daga sama ne,’ zai tambaya, ‘To, don me ba ku gaskata shi ba?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ تَتَّوْنَ أَ جُونَنْسُ، سُنَ ثٜىٰوَ «عِدَنْ مُنْ ثٜىٰ، ‹دَغَ وُرِنْ اللَّهْ يَا ذُواْ،› ذَيْثٜىٰ، ‹دُوانْمٜىٰ بَكُ غَسْكَتَ شِيبَ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka yi muhawwara da juna suka ce, “In mun ce, ‘Daga Sama take,’ sai ya ce, ‘To, don me ba ku gaskata shi ba?’