Luke 20:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in kuma muka ce, โDaga mutane ne,โ dukan mutanen za su jajjefe mu da duwatsu, domin sun tabbata cewa, Yohanna annabi ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููู
ู ู
ูููุซูููฐุ โนุฏูุบู ู
ูุชูู
ู ููููฐุโบ ูููููู ู
ูุชูููููฐููููู ุฐูุงุณู ุฌูููฐุฌููููฐฺขูููฐู
ู ุฏู ุฏฺูููููุ ุฏููุงูู
ููู ูููุงููู ููููุฑูุฏู ุซูููฐูู ููุญูููู ุงูููููุจูููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa muka ce, โTa mutum ce,โ sai duk jama'a su jajjefe mu, don sun tabbata Yahaya annabi ne.โ