Luke 20:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ci gaba da gaya wa mutanen wannan misali ya ce, “Wani mutum ya yi gonar inabi, sai ya ba da hayarta ga waɗansu manoma, sa’an nan ya yi wata doguwar tafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَغَيَ وَمُتَنٜىٰ وَنَّنْ مِصَالِ يَثٜىٰ «أَنْ تَٻَيِنْ وَنِ مُتُمِنْ دَ يَيِ غُواْنَرْ إِنَبِے، سَيْ يَبَادَ هَيَرْتَ غَ وَطَنْسُ مَنُواْمَ، سَعَنً يَتَڢِے وَتَ ڧَسَا، يَكُمَ دَطٜىٰ عَثَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya shiga ba jama'a misalin nan, ya ce, “Wani mutum ne ya yi garkar inabi, ya ba waɗansu manoma ijararta, ya kuma tafi wata ƙasa, ya daɗe.