Luke 21:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya ɗaga ido, sai ya ga waɗansu masu arziki suna sa baikonsu a ma’ajin haikalin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَطَغَ كَيْ يَغَ وَطَنْسُ مَاسُ كُطِ سُنَسَا بَيْكُوانْسُ أَوُرِنْ ظُبَ بَيْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ɗaga kai ya ga waɗansu masu arziki suna saka sadakarsu a baitulmalin Haikali.