Luke 21:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce musu, “Al’umma za tă tasar wa al’umma, mulki zai tasar wa mulki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثِيغَبَدَ ثٜىٰوَ «أَلْعُمَّ ذَاتَ تَاسَرْوَ أَلْعُمَّ، مُلْكِ يَتَاسَرْ وَمُلْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce musu, “Al'umma za ta tasar wa al'umma, mulki ya tasar wa mulki.