Luke 21:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œAmma kafin duk abubuwa nan, za a kama ku a tsananta muku. Za a kai ku majamiโ€™u, da kurkuku. Za a kuma kai ku gaban sarakuna da gwamnoni, kuma dukan waษ—annan saboda sunana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุณูฺขูŽุฑูุŒ ุฐูŽุงุณู ูƒูŽุงู…ูŽูƒูุŒ ุณูุจูŽุงุฏูŽูƒููˆ ุฏููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽฺŸูŽู†ูŽู†ู’ุชูŽ ู…ููƒูุž ุฐูŽุงุนูŽูƒูŽูŠู’ูƒู ุบูŽุจูŽู†ู’ ู…ูŽุฌูŽู…ูุนู ุนูŽูƒูู…ูŽ ุณูŽุงูƒู ุนูŽูƒูุฑู’ูƒููƒูุž ุฐูŽุงุนูŽูƒูู…ูŽ ูƒูŽูŠู’ูƒู ุบูŽุจูŽู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽ ุฏูŽ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kafin wannan duka, za su kama ku, su tsananta muku. Za su miฦ™a ku ga majami'u da kurkuku, su kuma kai ku a gaban sarakuna da mahukunta saboda sunana.