Luke 21:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma ga wata gwauruwa matalauciya, ta saka anini biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَغَ وَتَ مَتَلَوْثِيَرْ دَ مِجِنْتَ يَمُتُ تَذُواْ تَسَا بَيْكُواْ نَیَنْ تَغُلَّ بِيُنْ دَ بَسُ كَيْ كُواْبُواْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ga wata gajiyayyiya da mijinta ya mutu ta saka rabin kobo biyu a ciki.