Luke 21:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane za su suma don tsoro, za su kuma yi fargaba, a kan abin da yake zuwa a bisan duniya, gama za a girgiza duniyar taurarin sararin sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ ذَاسُ سُومَ دُوانْ ڟُواْرُواْ، ذَاسُ كُمَ رَظَنَ دَ غَنِنْ أَبُبُوَنْ دَسُكٜىٰ ڢَرُوَ غَ دُونِيَا؞ غَمَا ذَاعَ غِرْغِظَ إِيكُواْكِنْ سَرَرِنْ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane za su suma don tsoro, da kuma fargaban al'amuran da suke aukuwa ga duniya, don za a girgiza manyan abubuwan da suke a sararin sama.