Luke 21:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu lura fa don kada son jin daษi na banza, da shaye-shaye, da damuwa na rayuwa su rinjayi zuciyarku, har ranar ta auko muku ba tsammani kamar tarko.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุฐููููู ุงููุดูุฑูููููฐ ฺขูุงุ ููุฏู ููุจูุฑู ุซูููููฐ ุซูููููฐ ุฏู ุจูุบููู ุฏู ุฏูุงู
ูููุฑู ุฑูุงููููุฑู ุฏููููููุง ุณูุทููููู ุญูููููููููููุ ุนูุฏููู ุจูููููุจูุ ุฑูุงููุฑู ูููู ุฐูุงุชู ุฐููุงู ุจูุง ููุงุจูุฑู ุชูุซฺูขูููููฐูู
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKu kula da kanku fa, kada zuciyarku ta zarme da yawan shaye-shaye da buguwa, da kuma taraddadin wannan duniya, har ba labari ranan nan ta mamaye ku kamar tarko.