Luke 21:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da sassafe kuma, dukan mutanen suka zo haikalin, don su saurare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَسَّڢٜىٰ كُمَ دُكَنْ مُتَنٜىٰ سُكَنْ ذُواْ وُرِنْسَ أَهَيْكَلِ سُجِيشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da sassafe kuma dukan mutane sukan zo wurinsa a Haikali su saurare shi.