Luke 21:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutanen nan sun ba da baikonsu daga cikin arzikinsu ne, amma ita daga cikin talaucinta, ta saka duk abin da take da shi na rayuwa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دُكَنْسُ سُنْ بَايَرْ دَغَ يَوَنْ أَبِنْدَ سُكٜىٰ دَشِينٜىٰ، عَمَّا عِتَ كُوَ ثِكِنْ رَشِنْتَ تَسَا دُكْ طَنْ كُطِنْ دَ تَكٜىٰدَشِ أَ رَايُوَرْتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin duk waɗannan sun bayar daga yalwarsu ne, ita kuwa daga cikin rashinta ta ba da duk kuɗinta na abinci.”