Luke 21:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu daga cikin almajiransa, suka fara magana a kan yadda aka yi wa haikalin ado da duwatsu masu kyau, da kuma kyautai da aka keɓe wa Allah. Amma Yesu ya ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ سُكَ ڢَارَ مَغَنَ عَكَنْ هَيْكَلِ دَ أَدُوانْ دُوَڟُو مَاسُ دَرَجَرْ دَ عَكَ غِنَاشِ دَسُو دَ كُمَ إِرِنْ ݣَوْتَنْ دَ عَكَيِ مَسَ أَدُواْ دَسُو؞ سَيْ عِيسَىٰ يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu suna zancen Haikali, da yadda aka ƙawata shi da duwatsun alfarma da keɓaɓɓun kayan sadaka, sai ya ce,