Luke 21:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tambaye shi suka ce, “Malam, yaushe waɗannan za su faru? Kuma wace alama za tă nuna cewa suna dab da faruwa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ تَمْبَيٜىٰشِ سُكَثٜىٰ «مَلَمْ، يَوْشٜىٰ وَنَّنْ ذَيْ ڢَرُ؟ وَثٜىٰ عَلَمَثٜىٰ كُمَ ذَاعَ غَنِ سَعَدَّ أَبُبُوَنَّنْ ذَاسُ ڢَرُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka tambaye shi suka ce, “Malam, a yaushe za a yi waɗannan abubuwa? Wace alama kuma za a gani sa'ad da suke shirin aukuwa?”