Luke 21:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, โKu lura, kada ku kuma a ruษe ku. Gama da yawa za su zo a cikin sunana, suna cewa, โAi, ni ne shi,โ da kuma, โLokaci ya yi kusa.โ Kada ku bi su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐู
ูุณู ยซูููููุฑู ฺขูุงุ ููุฏู ูููู ููุฑููุทูููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุฐูุงุณูุฐููุงู ุนูุซููููู ุณููููููุ ุณููู ุซูููฐูู โนุงููููุ ููููููฐ ุดู!โบ ุฏูููู
ูุ โนูููุงูููุซู ูููู!โบ ููุฏู ฺขูุง ููุจููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce, โKu kula fa kada a ษad da ku. Don mutane da yawa za su zo da sunana, suna cewa su ne ni, suna kuma cewa, โLokaci ya yi kusa.โ To, kada ku bi su.