Luke 21:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kuka ji labarin yaƙe-yaƙe, da juye juyen mulki, kada ku tsorota. Dole ne waɗannan abubuwa su fara faruwa, amma ƙarshen ba zai zo nan da nan ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ مَا كُجِڟُواْرُواْ إِنْ كُنْجِ لَابَرِنْ يَاڧٜىٰ يَاڧٜىٰ دَ تَاشِنْ حَنْكَلِ؞ لَلَّيْنٜىٰ وَنَّنْ يَڢَارَ ذُوَا، عَمَّا ڧَرْشٜىٰنْ بَيْذُواْ بَتُكُنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuma kun ji labarin yaƙe-yaƙe da hargitsi, kada ku firgita. Lalle ne wannan ya fara aukuwa, amma ƙarshen tukuna.”