Luke 22:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ce wa maigidan, Malam ya aike mu mu ce maka, ‘Ina ɗakin baƙi, inda ni da almajiraina za mu ci abincin Bikin Ƙetarewa?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُثٜىٰ وَمَيْغِدَنْ، ‹مَلَمْ نٜىٰ يَعَيْكٜىٰمُ مُثٜىٰ مَكَ «إِنَا طَاكِنْ دَنِے دَ أَلْمَجِرَيْنَ ذَامُثِ عَبِنْثِنْ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ؟» ›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ce wa maigidan, ‘Malam ya ce, ina masaukin da zai ci Jibin Ƙetarewa da almajiransa?’