Luke 22:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce musu, “Sarakunan Al’ummai suna nuna iko a kan mutanensu, kuma waɗanda suke nuna iko a kansu, suna kiran kansu Masu Taimakon mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰمُسُ «سَرَاكُنَنْ مُتَنٜىٰنْدَ بَسُ سَنْ اللَّهْ بَ سُكَنْ نُونَ وَمُتَنٜىٰنْسُ إِيكُواْ، كُمَ شُوغَبَنِّنْسُ سُكَنْثٜىٰ دَكَنْسُ ‹مَاسُ تَيْمَكُوانْ مُتَنٜىٰ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “Sarakunan al'ummai sukan nuna musu iko, mahukuntansu kuma sukan nema a ce da su, ‘Mataimakan jama'a.’