Luke 22:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku, kada ku zama haka. A maimakon haka, sai dai wanda ya fi girma a cikinku, ya zama kamar wanda ya fi ฦanฦanta, wanda kuma ke mulki, ya zama kamar mai hidima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุฏู ููุฐูู
ู ุญููู ุงฺูููููุงููููููุ ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญูููุ ุจูุฑู ุจูุจูู ุนูุซููููููู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ฺงูุฑูู
ูุ ุดููุบูุจูุง ููู
ู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ku kam ba haka ba. Sai dai wanda yake babba a cikinku yฤ zama kamar ฦarami, shugaba kuwa yฤ zama kamar mai hidima.