Luke 22:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda ku ci, ku sha a teburina a cikin mulkina. Kuma ku zauna a kan gadon sarauta, ku yi wa kabilu goma sha biyu na Israโila shariโa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ููุซู ููุดูุง ุนูุชูููฐุจูุฑููู ุนูุซููู ุซููููู ู
ูููููููุ ููู
ู ุฐูุงูู ุฐููููู ุนูููุฌูููฐุฑููู ู
ูููููุ ูููู ู
ููููู ุฐูุฑููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ku ci ku sha tare da ni a mulkina, ku kuma zauna a kursiyai, kuna hukunta kabilan nan goma sha biyu na Isra'ila.