Luke 22:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rubuce yake cewa, โAn lissafta shi tare da masu zunubi.โ Ina kuwa gaya muku, dole wannan ya cika a kaina. I, abin da aka rubuta a kaina yana kusan cikawa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ุซูููฐูู ููููููู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุฏู ุชูุซูููฐ โนุงูููู ุญูุทูุดู ุซููููู ู
ูุงุณู ุฐููููุจูุโบ ุฏููุงูููููฐููููฐ ุชูุซููู ุนูููููููุ ุนูุ ุงููุจูููุฏู ุนููู ุฑูุจููุชู ุนููููููู ูููู ูููู ุซูููุงููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina dai gaya muku, lalle ne a cika wannan Nassi a kaina cewa, โAn lasafta shi a cikin masu laifi.โ Gama abin da aka faษa a kaina, tabbatarsa ta zo.โ