Luke 22:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Uba, in ka yarda, ka ɗauke mini wannan kwaf, amma ba nufina ba, sai dai naka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ «عُبَا، إِنْ كَا يَرْدَ كَطَوْكٜىٰ مِنِ وَنَّنْ ݣُوڢْ نَوَهَلَ؞ عَمَّا بَ نُڢِينَبَ، سَيْدَيْ نُڢِنْكَ ذَاعَ بِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, “Ya Uba, in dai ka yarda, ka ɗauke mini ƙoƙon wahalan nan. Duk da haka dai, ba nufina ba, sai naka za a bi” [