Luke 22:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani mala’ika daga sama ya bayyana gare shi, ya ƙarfafa shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْغَا مَلاَىِٕكَ دَغَ سَمَ يَبَيَّنَ غَرٜىٰشِ يَنَ ڧَرْڢَڢَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani mala'ika ya bayyana a gare shi daga Sama, yana ƙarfafa shi.