Luke 22:50 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ɗayansu ya kai sara ga bawan babban firist, ya sare kunnen damansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ طَيَنْسُ يَسَارِ بَاوَنْ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ، يَيَنْكٜىٰ كُنّٜىٰنْسَ نَدَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ɗayansu ya kai wa bawan babban firist sara, ya ɗauke masa kunnensa na dama.