Luke 22:59 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan kamar sa’a ɗaya, sai wani mutum ya ce, “Ba shakka, mutumin nan ma yana tare da shi, don shi mutumin Galili ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ كَمَرْ أَوَ طَيَ سَيْ وَنِ مُتُمْ يَثٜىٰ «بَاشَكَّ مُتُمِنَّنْ مَا يَنَ تَرٜىٰ دَشِ، غَمَا شِے مُتُمِنْ غَلِيلِ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wajen sa'a guda sai wani ya nace, ya ce, “Ba shakka mutumin nan ma tare da shi yake, don Bagalile ne.”