Luke 22:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ko yarda, ya fara neman zarafin da zai ba da Yesu a gare su, sa’ad da taro ba sa nan tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهُودَ كُوَ يَيَرْدَ دَ حَكَ، يَڢَارَ نٜىٰمَنْ حَنْيَرْ دَ ذَيْبَادَ عِيسَىٰ غَرٜىٰسُ بَادَ سَنِنْ مُتَنٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa ya yarda, ya kuma nemi hanyar bāshe shi a gare su bayan idon jama'a.