Luke 23:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce musu, โ€œKun kawo mini wannan mutum, a matsayin wanda yana zuga mutane su yi tawaye. Na bincike shi a gabanku, ban ga a kan me kuka kawo kararsa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุซูœู‰ูฐู…ูุณู ยซูƒูู†ู’ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูู†ู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ุŒ ูˆูŽูŠู’ ูŠูŽู†ูŽ ุฑููƒูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุž ูŠูŽู†ู’ุฐู ู†ูŽุจูู†ู’ุซููƒูœู‰ูฐุดู ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ูƒูุŒ ุจูŽู†ู’ ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุดู ุฏูŽ ูˆูŽู†ู ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce masu, โ€œKun kawo mini mutumin nan a kan, wai yana ษ“ad da jama'a, na kuwa tuhunce shi a gabanku, amma ban same shi da wani laifi a ฦ™ararrakinsa da kuka kawo ba.