Luke 23:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma Hiridus, shi ya sa ya dawo da shi nan wurinmu. Kamar yadda ku ma kun gani, ba abin da mutumin nan ya yi, da ya isa mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ مَا هِرُدُسْ؞ شِيَسَا يَدَاوُاْ دَشِ نَنْ وُرِنْمُ؞ بَا أَبِنْدَ مُتُمِنَّنْ يَيِ دَ يَ إِسَ عَكَشٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hirudus ma bai samu ba, don ya komo mana da shi. Ga shi kuwa, bai yi wani abu da ya cancanci kisa ba.