Luke 23:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi ihu gaba ɗaya suka ce, “A yi gaba da wannan mutum! A sake mana Barabbas!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْ سُكَيِ إِيهُ غَبَاطَيَ سُكَثٜىٰ «عَيِ غَبَ دَشِ، أَ سَكِ مَنَ بَرَبَّسْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk suka ɗauki ihu gaba ɗaya, suna cewa, “A yi da wannan ɗin, a sakar mana Barabbas!”