Luke 23:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Barabbas yana kurkuku saboda laifin tā da hankali a birnin, da kuma don kisankai.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا مَا أَنْسَاشِ بَرَبَّسْ عَكُرْكُكُ سَبُواْدَ لَيْڢِنْ تَاشِنْ حَنْكَلِنْدَ يَجَٰوُاْ أَغَرِنْ، حَرْ عَكَ كَشٜىٰ مُتُمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(Barabbas shi ne wani mutum da aka jefa a kurkuku, saboda wani tawayen da aka yi a birni, da kuma kisankai.)