Luke 23:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sai suka ci gaba da ihu, suna cewa, “A gicciye shi! A gicciye shi!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَيْ إِيهُ سُكٜىٰ تَيِ، سُنَ ثٜىٰوَ «أَغِثِّيٜىٰشِ! أَغِثِّيٜىٰشِ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma suka yi ta ƙwala ihu, suna cewa, “A gicciye shi! A gicciye shi!”