Luke 23:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya saki mutumin da aka jefa a kurkuku saboda tฤ da hankali, da kisankai, shi wanda suka roฦa. Saโan nan ya ba da Yesu ga nufinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุณููู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ุณูููุซูููฐ ุงูู ุณูููููฐ ููุชููุงูุ ููููููู ุฏู ุนูููุฌูููฐฺขู ุนูููุฑููููู ุนููููู ฺููููขููู ุชูุงุฏู ุญููููููู ุฏู ููู
ู ููุณูููููููุ ุนูู
ููุง ุจูููุชูุณู ููุจูุงุฏู ุนููุณูููฐ ุบูุฑูููฐุณู ุณูููู
ูุณู ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐุณููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa sakar musu wanda suka roฦa, wato, wanda aka jefa a kurkuku a kan laifin tawaye da kuma kisankai. Amma ya ba da Yesu, su yi masa abin da suke so.