Luke 23:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tare da shi akwai mutum biyu masu laifi, da aka tafi da su don a gicciye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَكُمَ كَيْ وَطَنْسُ مُتُمْ بِيُ مَاسُ لَيْڢِے دُوانْ عَكَشٜىٰسُ تَرٜىٰدَ عِيسَىٰ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu mutum biyu kuma masu laifi, aka kai su a kashe su tare da shi.