Luke 23:35 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen suka tsaya suna kallo. Har masu mulki ma suka yi masa baโ€™a, suna cewa, โ€œYa ceci waษ—ansu, to, ya ceci kansa in shi ne Kiristi na Allah, Zaษ“aษ“ษ“e.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽ ฺŸูŽูŠูŽ ุณูู†ูŽ ูƒูŽู„ู‘ููˆุงู’ุž ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณููƒูŽูŠูู…ูŽุณูŽ ุจูŽุนูŽุŒ ุณูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซูŠูŽุซูœู‰ูฐุซู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณูุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ูŠูŽุซูœู‰ูฐุซู ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ู…ูŽู†ูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ู†ู’ ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุฐูŽุงูปูŽุง!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane da suke tsaitsaye, suna kallo. Shugabanni kuma suka yi masa ba'a, suka ce, โ€œYa ceci waษ—ansu, to, ya ceci kansa mana, in shi ne Almasihu na Allah zaษ“aษ“ษ“ensa!โ€