Luke 23:39 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦŠaya daga cikin masu laifin da aka gicciye a wurin ya zazzage shi ya ce, โ€œShin, ba kai ne Kiristi ba? To, ka ceci kanka, ka kuma cece mu mana!โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ู…ูŽุงุณู ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุบูุซู‘ููŠูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠูู…ูŽุณูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุฑูœู‰ูฐู†ูุŒ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุดูู†ู’ุŒ ุงู•ูู†ู’ุซูœู‰ูฐ ูƒูŽูŠู’ ุทูู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุŸ ุชููˆุงู’ุŒ ูƒูŽุซูœู‰ูฐุซู ูƒูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ูƒูŽูƒูู…ูŽ ุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐู…ู ู…ูŽู†ูŽ!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ษ—aya daga cikin masu laifin da aka gicciye ya yi masa baฦ™ar magana ya ce, โ€œShin, ba kai ne Almasihu ba? To, ceci kanku mana, duk da mu!โ€