Luke 23:48 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da dukan mutanen da suka taru, domin shaidar waɗannan abubuwa, suka ga abin da ya faru, sai suka buga ƙirjinsu suka tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُتَنٜىٰنْ دَ سُكَ تَارُ أَنَنْ دُوانْ شَنْ كَلُّواْ سُكَغَ أَبِنْدَ يَڢَرُ، سَيْ دُكَنْسُ سُكَ كُواْمَ غِدَا سُنَ بُغُنْ ڧِرْجِنْسُ ثِكِنْ بَڧِنْ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da duk taro masu yawa, waɗanda suka zo kallo suka ga abin da ya faru, suka koma, suna bugun ƙirjinsu.