Luke 23:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma suka nace, suna cewa, โYana tฤ da hankulan mutane, koโina a Yahudiya da koyarwarsa. Ya fara daga Galili, ga shi har ya kai nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููู ฺขูุงุฑู ู
ูุงฺู ู
ูุณู ููู
ูุจู ุณููู ุซูููฐูู ยซุฏู ูููุงูููุฑูููุฑูุณู ููููฐ ููููููฐ ุชูุงุฏู ุญููููููููู ู
ูุชูููููฐ ุงููุฏููููู ูููููููู ูููููุฏูููุ ฺููขูุงุฑู ุชูููุฏูุบู ุบููููููุ ููููุฐู ููู
ู ุญูุฑู ูููู ููุฑูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka fara matsa masa lamba, suna cewa, โYana ta da hankalin jama'a, yana koyarwa a dukan ฦasar Yahudiya, tun daga ฦasar Galili har zuwa nan.โ