Luke 23:53 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya saukar da jikin, ya nannaษe shi a cikin zanen lilin, ya sa shi a wani kabari da aka fafe a cikin dutse, wadda ba a taษa sa kowa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุณููููููุงู ุฏู ุฌูููููุ ูููููููุทูููฐุดู ุนูุซููููู ููุฏููู ูููููููุ ููุณูุงุดู ุงูููููู ููุจูุฑูููุฏู ุนูููุญฺูงู ุงููุฌููููู ุฏฺูููููฐุ ููููุฏู ุจูุนูุชููปูุณูุง ูููุงููู ุนูุซููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya sauko da shi, ya sa shi a likkafanin lilin, ya sa shi a wani kabari da aka fafe dutse aka yi, wanda ba a taษa sa kowa ba.