Luke 23:54 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An yi haka ne a Ranar Shirye-shirye, ranar Asabbaci kuma yana dab da farawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَانَرْ شِرِ ثٜىٰ كُوَ، يَضَغٜىٰ كَطَنْ أَ شِغَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ran nan kuwa ranar shiri ce, Asabar kuma ta doso.