Luke 23:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya ji cewa, Yesu yana ฦarฦashin mulkin Hiridus ne, sai ya aika da shi zuwa wurin Hiridus, don a lokacin Hiridus yana Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููุฌู ุซูููฐูู ุนููุณูููฐ ฺููขูุชููุงู ุฏูุบู ุณูุงุดูููฐููุฏู ููุฑูุฏูุณู ููููููฐ ู
ููููู ููููฐุ ุณููู ููุนููููู ุฏู ุนููุณูููฐ ุฐูููุง ููุฑููู ููุฑูุฏูุณูุ ุบูู
ูุง ุงูู ูููุงูููุซููู ููุฑูุฏูุณู ู
ูุง ูููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ji Yesu a ฦarฦashin mulkin Hirudus yake, sai ya aika da shi wurin Hirudus, don shi ma yana Urushalima a lokacin.