Luke 23:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Hiridus ya ga Yesu, sai ya yi murna ƙwarai, don tun dā ma yana marmari ya gan shi a kan abin da ya ji game da shi. Ya yi fata ya ga Yesu, yă kuma yi waɗansu ayyukan banmamaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هِرُدُسْ يَيِمُرْنَ سُواْسَيْ دَ غَنِنْ عِيسَىٰ، غَمَا تُنْدَا مَا يَنَ مَرْمَرِ يَغَنْشِ، غَمَا يَا رِغَا يَاجِ لَابَرِنْسَ يَنَ كُمَ ڢَتَ يَغَ وَنِ أَبِنْ مَامَاكِنْدَ عِيسَىٰ ذَيْ يِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Hirudus ya ga Yesu, ya yi murna ƙwarai, saboda tun da daɗewa yake son ganinsa, don ya riga ya ji labarinsa, yana kuma fata ya ga wata mu'ujiza da Yesu zai yi.