Luke 24:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matan da suka gaya wa manzannin waษannan abubuwa su ne, Maryamu Magdalin, da Yowanna, da Maryamu uwar Yaฦub, da waษansu da suke tare da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุงุชููู ุฏู ุณููู ุบููู ููู
ูููุธูููููู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ูููู ุณููููููฐ ู
ูุฑูููู
ู ุฏูุบู ู
ูุบูุฏููู ุฏู ูููุงููููู ุฏู ู
ูุฑูููู
ู ู
ูุงู
ูุฑู ููุนฺูงููุจู ุฏู ููุทูููุณู ู
ูุงุชููู ุฏูุณูููููฐ ุชูุฑูููฐุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, Maryamu Magadaliya, da Yuwana, da Maryamu uwar Yakubu, da kuma sauran matan da suke tare da su, su ne suka gaya wa manzannin waษannan abubuwa.