Luke 24:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su gaskata matan ba, domin sun ɗauki kalmominsu wani zancen banza ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَنْذَنِّےنْ سُكَ طَوْكِ مَغَنَرْ مَاتَنَّنْ وَنِ ذَنْثٜىٰنْ بَنْظَنٜىٰ كَوَيْ، دُواْمِنْ حَكَ بَسُ غَسْكَتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuwa sai maganan nan ta zama musu kamar zance ne kawai, suka ƙi gaskatawa.