Luke 24:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana kuma, biyu daga cikinsu suna tafiya zuwa wani ฦauye, da ake kira Emmawus, da suke kusan mil bakwai daga Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููููู ุฑูุงููุฑู ููู
ู ุจููู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุงุณูุจููู ุนููุณูููฐ ุณููู ุชฺูขููู ุฐูุงุณูุฌูููฐ ูููู ฺงูููููููฐููุฏู ุนูููููฐุซูููฐ ุฏูุดู ุงููู
ูููุณูุ ููููุฏู ูููุณูููุณู ุฏูุบู ุนูุฑููุดููููู
ู ูููููู ู
ูุตูุงูููู ูููููุงูู
ูุชู ุบููุงูู
ูุดูุง ุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ran nan kuma sai ga waษansu biyu suna tafiya wani ฦauye, mai suna Imuwasu, nisansa daga Urushalima kuwa kusan mil bakwai ne.