Luke 24:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna magana da juna a kan dukan abubuwan da suka faru.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ تَطِ دَ جُونَ عَكَنْ دُكَنْ أَبُبُوَنْ دَ سُكَ ڢَرُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna ta zance da juna a kan dukan al'amuran da suka faru.