Luke 24:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya tambaye, su ya ce, “Mene ne kuke tattaunawa da juna a cikin tafiyarku?” Suka tsaya shiru, da damuwa a fuskarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰمُسُ «وَنٜىٰ تَطِ كُكٜىٰيِ حَكَ دَ جُونَ كُنَ تَڢِيَ؟» سَيْ سُكَ ڟَيَ ثِكْ، ڢُسْكُواْكِنْسُ عَٻَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce musu, “Wace magana ce kuke yi da juna a tafe?” Sai suka tsaya cik, suna baƙin ciki.