Luke 24:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma ba su sami jikinsa ba. Sun dawo sun faɗa mana cewa, sun ga wahayi na mala’iku, da suka ce yana da rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَسُسَامِ جِكِنْسَبَ؞ سَيْ سُكَ دَاوُاْ سُكَثٜىٰ أَنْيِمُسُ رُعُيَ، سُنْ‌غَ مَلاَىِٕكُ وَطَنْدَ سُكَثٜىٰ يَنَدَ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da ba su sami jikinsa ba, suka komo, suka ce har ma an yi musu wahayi, sun ga mala'ikun da suka ce yana da rai.