Luke 24:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya fara bayyana musu daga Musa da dukan Annabawa, abin da dukan Nassi ya faษ—a a kansa.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ู…ูุณู ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฑูุจููˆุชูŽุซู‘ููŠูŽุฑู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุณูู†ู’ ฺขูŽุทูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ู„ูุชู‘ูŽุชู‘ูŽฺขูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง ุฏููƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya fara ta kan littattafan Musa da na dukan annabawa, ya yi ta bayyana musu abubuwan da suka shafe shi a dukan Littattafai.