Luke 24:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma suka matsa masa suka ce, “Sauka wurinmu, don dare ya kusa, rana ta kusa fāɗuwa.” Sai ya sauka wurinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سُكَ مَاڟَ مَسَ سُكَثٜىٰ «ذَوْنَ دَمُو، أَيْ، يَمَّ تَيِ، غَا رَانَ دُكْ تَڢَاطِ؞» سَيْ يَبِيسُ يَسَوْكَ أَوُرِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka matsa masa suka ce, “Sauka a wurinmu, ai, magariba ta doso, rana duk ta tafi.” Sai ya sauka a wurinsu.