Luke 24:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai su biyun nan suka ba da labarin abin da ya faru a hanya, da kuma yadda suka gane Yesu yayinda ya kakkarya burodin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سُو بِيُنْ كُمَ سُكَ بَادَ لَابَرِنْ أَبِنْدَ يَڢَرُ أَ حَنْيَ دَ كُمَ يَدَّ سُكَ غَانٜىٰشِ سَعَدَّ يَكٜىٰ كَكَّرْيَ غُرَاسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuma suka ba da labarin abin da ya faru a hanya, da kuma yadda suka gane shi a wajen gutsura gurasa.